TikTok video #7255260322326400261 posted by @shamsuddeenbbj

A shekarun baya, a jihar Borno an yi wani shahararren attajiri wanda ya gina gidan GWAL zalla har shuwagabannin kasashen duniya suka ringa zuwa NIGERIA jihar Borno dake arewa maso gabas don ba ido abinci. An shafe shekaru goma ana gina gidan kuma har yanzu yana nan. #GOVIRAL #foryou #tiktok #trending #gold #mantion #maidaribe Borno #nigeria @Abubakar sadauki👑👑


1.7K