TikTok video #7278089886442261766 posted by @soroatelier

Rabbi yyi maka albarka dan aljanna🥰💃inshaallah😻Allah yayimaka kariya daga dukkanin sharri, yatsareka gabanka da bayanka damanka da hagunka, samanka da kasanka mijina Allah yazamemaka jagora, yakawo haske acikin lamurranka, yatsareka daga sharrin zuciya da miyagun abokai, Allah yadatar dakai alkhairinsa duniya da lahira, Allah ya azurtaka daga cikin arzikin manxo (S.A.W) Allah yatabbar ma da alkhairi arayuwarka My wholeheart Allah yh tsaremin kai a dukk inda kke🙏Allah yaqara maka ninkin banin kin din kaunata, fiye da ynx Iloveyou nisful hayat❤️🙏


290.0