TikTok video #7296442400589778181 posted by @aishatulhumairah

Zamu Sakar Muku Wakar Aisha Ranar Asabar In Shaa Allah A YouTube Channel dina Mai suna Ayshatulhumairahtv Da Misalin 8pm Channel din yana da subscribers 45k Kuci gaba da bibiyar tashar domin zamu kawo muku abubuwa masu nishadantarwa #aishatulhumairah #acikinbiyu #kidayachallange


317.4K