Momee Gombe
B A R D E N E W S O N G, BY KAWU DAN SARKI. zamu saketa da misalin karfe 8pm in sha Allah a YouTube channel mai suna MOMEE GOMBE TV @momee_gombe @kawudansarki_
Momee Gombe
Ya Allah duk runtsi kabarmi da san annabin rahama ❤️(S.A.W)❤️ #ramadamkareem🌙🕋
Momee Gombe
#ramadamkareem🌙🕋 jumma’at mubarak ❤️🥰🕋🕌(S.A.W)❤️🥰🍧BARKAMMU DA SHANRUWA
Ko wace mace takan zamo sarauniya ce a gidan ta 👸yayin data zamo abun koyi Daga kyawawan dabi'u da kula da kai wato mai ado da tsafta, Mu mata iyayene ❤️❤️ fatan munsha ruwa lafiya Iftar ❤️🌙