TikTok video #7214921643657841925 posted by @momee_gombe_real

Ko wace mace takan zamo sarauniya ce a gidan ta 👸yayin data zamo abun koyi Daga kyawawan dabi'u da kula da kai wato mai ado da tsafta, Mu mata iyayene ❤️❤️ fatan munsha ruwa lafiya Iftar ❤️🌙


73.4K